Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano

Home News Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano
Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano

Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano

Dalibin Sakandire Daya Bawa Asof. Gudunmawar Sa!

 

Asof. Bazata Manta Dashi ba Shine Dalibi Daya Tilo Dan SAKANDIRE Dayayi Aiki da Asof.

 

Miftahu Ahmad Panda Dalibin Aji Uku ne a Government Senior School Panda (SS3)

Dalibin wanda Baiyi La’akari Da karancin Shekaru ko Matakin Karatu Na Sikandire ba,

Ya Zage Damtse Wajen Bawa Asof. Gudunmawa.

 

Duk da Cewa Dalibin Sikandire NE Yabada Gudunmawar sa Wacce Har Daliban Da suke Makarantun Gaba da Sikandire Ma Sun Amfana.

 

Miftahu Ahmad Panda, Dan Garin Panda ne dake Karamar Hukumar Albasu a Jihar Kano,

Kuma Dalibin Babbar SAKANDIRE Aji Uku, Science Class Yabada Gudunmawar Sa Sosai Dari Bisa Dari ga Asof.

Daga Cikin Ayyukan Dayayi Wa kungiyar Asof. Sun Hada Rubuce-Rubuce da Sauran Ayyukan kungiyar,

Miftahu Ahmad Panda Shine Wanda Yakarasa Program Din da Asof. Takeyi Akan JAMB (Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB?)

 

Bayan Haka Dalibin Yayi Aiki Tukuru Wajen isar da Sakon Asof. A lungu da saqo Dakuma, Sanar da Asof. Wasu Bayanai kan Ayyukan ta,

Hakan ce Tasa Miftahu Ahmad Panda Yazama Mataimaki Na Musamman ga Sakataren kungiyar Nakasa.

Muna Fatan Za’a Cigaba Da Samun Dalibai Masu Hazaka da Jajirtacewa Irin Tashi da Zasu Zo Subawa Asof. Gudunmawa da Basirar da Allah Yabasu, Kofa a bude take ga Duk Masu Bukatar Hakan.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!