[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Venz Concepts Yana Neman Ma’aikata Albashi daga N30,000

Home Sharfadi.com [Ka Nema Yanzu] Kamfanin Venz Concepts Yana Neman Ma’aikata Albashi daga N30,000
[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Venz Concepts Yana Neman Ma’aikata Albashi daga N30,000

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Venz Concepts Yana Neman Ma’aikata Albashi daga N30,000

Kamfanin Venz Concepts ya shirya tsaf domin bada horo ga matasa maza da mata kan wani aiki da zasu fara a wuraren da suke zaune.

 

Wato dai wannan aikin daga gida mutum zai dinga yi, kuma a dukkan jihohin Nigeria 36, Za’a debi matasa har dubu Hamsin 50,000

 

Maza da Mata masu Degree, Diploma ko SSCE, albashin zai fara daga N30,000 a kowane wata, kuma aikin ba wani abune mai wahala ba.

 

Ga duk mai sha’awa sai ya aiko da CV dinsa zuwa ga daya daga cikin wannan email din.

zafrullah@venzconcepts.net ko zaffourr@gmail.com

 

Daga nan kamfanin zasu kira mutum suyi masa interview.

Mun samu wannan sanarwa daga Malam Zafrullahi Abdul’aziz shugaban kamfanin kamar yadda kuke ganin ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

[Ka Duba Yanzu] Time Table din NECO da WAEC ta 2019

[Jamb] Abinda Zakayi Idan Baka Ci Jamb ba, Abubuwan da zasu taimaka maka ka samu Admission a 2019

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Shell Petroleum Development (SPDC) Zai Dauki Karin Ma’aikata

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!