[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

Home Exam's [Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?
[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

 

Tun bayan Fara Jarrabawar JAMB Dalibai Sukayi Ta Zuba ido, Kan ko Za’a Sakar Musu Results Dinsu! Amma shiru Kamar Malam Yaci Shirwa, sai jiya Aka Jiyo Mai Magana da Yawun JAMB Mr. Fabian Benjamin Yana Cewa Suna Kan Duba Jarrabawowin, NE Tukun kafin Su Saki, koda Yake bai Bayyana Hakikanin Ranar da Zasu Fara Fidda Results dinba, Amman Ana Tsammanin Fara Fitar Result Din a Ranar Juma’a.

 

Mafi Yawan Dalibai De Suna Jiran Fitowar Sakamakon Nasu Amman Har Yanzu Shiru.

 

Kwamitin Asof Na Quality Assurance Yaci Gaba da Samun Tambayoyi Akan Batun Results Din.

Muna Fatan Allah Yabawa kowa Nasara.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Karanta Yanzu] Dalilin Da Yasa Dalibi Zaici Jamb Amman Ya Rasa Samun Admission

[Jamb] Abinda Zakayi Idan Baka Ci Jamb ba, Abubuwan da zasu taimaka maka ka samu Admission a 2019

YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

[Jamb] Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB? 010-Asof

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!