[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

Home News [Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi
[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

University of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa

 Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, (Barden Madakin Kano) Yasamu Kyakkyawan Yabo da Jinjina daga Jami’ar ta Ibadan a Wata Takafda Da suka Aiko Masa, Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, Shine Mutumin Da yayi Shekara 50 yana koyar da ilimin Manya a Fadin Jihar Kano, Jami’ar ta Gayyace Shi Domin karrama Shi, da Lambar Girmamawa.

 

Alh. Garba Baban Ladi Ya dauki Tsawon Lokaci Yana koyar da ilimin Manya a Makarantar Shahuci, kuma Shine Wanda Yake Gudanar da shirin Maza Gumbar Dutse a Gidan Radio Rahama dake Kano.

 

Kungiyar Asof. Tana Jinjina Masa Tare da Girmama Uba ga Al’ummar Jihar kano da Arewa baki Daya Akan Bawa ilimi gagarumar Gudunmawa, Wato Alh. Garba Baban Ladi Satatatima (Barden Madakin Kano).

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] Abinda Zakayi Idan Baka Ci Jamb ba, Abubuwan da zasu taimaka maka ka samu Admission a 2019

An Nada Sabon Vice Chancellor a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Bauchi

[Ka Duba Yanzu] Time Table din NECO da WAEC ta 2019

YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!