Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

Home News Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno
Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

ASOF. Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno.

‘Kungiyar Arewa Students Orientation Forum’

Tayi Babban Kamu a Jihar Yobe, bayan Samun Jajirtaccen Dalibi Amatsayin,

Sabon Shugaban kungiyar Reshen Jihar Yobe da Borno: Comrd. Habu Adamu, (Journalist)

Sabon Shugaban kungiyar, Shugaba ne Na kungiyar Cigaban Masarautar, Jihar sa ta Yoben, a Yanzu Yazama Shugaban kungiyar Asof Na Yobe da Borno.

Jihar Ta Yoben De itace Jihar da Tsohon Secratery Na kungiyar Yafito ‘Haruna Kachalla’ Dalibin computer science a Jami’ar Yobe State, Wanda a yanzu shine Secratery Na kwamitin Amintattun kungiyar.

 

Asof. Bazata Manta Da Yan Jihar Yobe Dasuka Bawa kungiyar Gudunmawar Su Ba,

 

Zamuyi Amfani da Wannan Damar Mu Gode Musu Musamman: Abdullahi Garba Umar, da kawu Maidugu Nguru.

A Yanzu Comrd. Habu Adamu Matashin Dalibi Dan Gwagwarmaya Me Kishin Al’ummar Arewa da jihar sa, Shine Shugaban kungiyar ASOF. Reshen Jihohin Yobe da Borno.

Wanene Comrd. Habu Adamu?

Comrd. Habu Adamu Shine Sabon Shugaban kungiyar “Arewa Students Orientation Forum”

Dalibi Ne Dayayi Karatun sa a Bangaren aikin Jarida.

Muna Addu’ar Allah Yataya Riko Yakuma Sanya kungiyar Tasamu Gagarumin Cigaba a Jihohin guda biyu Dama kasa baki Daya Amin Thumma Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

[Jamb] Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB? 010-Asof

[Jamb] Abinda Zakayi Idan Baka Ci Jamb ba, Abubuwan da zasu taimaka maka ka samu Admission a 2019

[Karanta Yanzu] Dalilin Da Yasa Dalibi Zaici Jamb Amman Ya Rasa Samun Admission

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!