[Jamb] Ababe 12 Da Hukumar JAMB Ta Hana Shiga Dakin Jarrabawa Da Su

Home Exam's [Jamb] Ababe 12 Da Hukumar JAMB Ta Hana Shiga Dakin Jarrabawa Da Su
[Jamb] Ababe 12 Da Hukumar JAMB Ta Hana Shiga Dakin Jarrabawa Da Su

[Jamb] Ababe 12 Da Hukumar JAMB Ta Hana Shiga Dakin Jarrabawa Da Su

Daga Habu Adamu

 1. Agogo
 2. Fensir/Biro
 3. Na’urar lissafi (Kwakuleta)
 4. Wayoyin Salula
 5. Na’urar daukan hoto (Kamera)
 6. Na’urorin sauraro da watsa sauti
 7. Katin Banki (ATM)
 8. Abin goge rubutu (Kilina)
 9. Littafin da dukkanin dangin kayan karatu da rubutu
 10. Yari da zobe masu fasahar zamani
 11. Na’urorin ajiya na USB, CD da Hard disks
 12. Tabarau mai kunshe da fasahar zamani

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] Abinda Zakayi Idan Baka Ci Jamb ba, Abubuwan da zasu taimaka maka ka samu Admission a 2019

[Karanta Yanzu] Dalilin Da Yasa Dalibi Zaici Jamb Amman Ya Rasa Samun Admission

[Jamb] Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB? 007 -Asof

YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!