Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

Home News Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 
Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

‘international mathematics quiz competition’

Al’amin Adamu Gamawa Yaro Dan Shekara Goma Sha Uku Ya Lashe kyautar Tagulla a Gasar.

 AREWAR-MU ABAR ALFAHARIN MU.

Al’amin Adamu Gamawa Yaro Dan Shekara Goma Sha Uku, Yaci Tagulla a Gasar mathematics da aka Gudanar a kasar Thailand, international mathematics quiz competition, Wacce ta gudana a Thailand Dalibin Dan Asalin jihar bauchi Cikin Karamar Hukumar Gamawa Yayi Nasarar Samun Cin kyautar, a Gasar Wacce Sama da Kasashe Saba’in Suka Halarta a Fadin Duniyar Nan.

Asof. Tana Mai Farin Cikin Samun Hazikan Dalibai a Nigeria Musamman a Yankin Mu Na Arewa.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

[Jamb] Ababe 12 Da Hukumar JAMB Ta Hana Shiga Dakin Jarrabawa Da Su

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!