An Nada Sabon Vice Chancellor a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Bauchi

Home News An Nada Sabon Vice Chancellor a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Bauchi
An Nada Sabon Vice Chancellor a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Bauchi

An Nada Sabon Vice Chancellor a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) dake Bauchi

 

Hukumar zartarwa ta jami’ar Abubakar Tafawa Balewa dake Bauchi ta zartar da nadin Farfesa M.A Abdul’azeez a matsayin sabon V.C na jami’ar.

 

A wata takarda mai dauke da sa hannun registrar na jami’ar Dr. A.G Hassan ta bayyana cewa an tabbatar da sabon V.C dinne biyo bayan zaman majalisar zartarwar koli ta jami’ar a jiya Asabar 6th, April 2019.

 

Sabon V.C din zai fara gudanar da wa’adin mulkinsa ne daga ranar 26th, ga wannan watan da muke ciki, inda zai shafe tsawon shekaru biyar kamar yadda dokar jami’o’I ta tanadar.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Duba Yanzu] 2018/2019 Admission List na Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND na Federal Polytechnic Bauchi (FPTB)

[Ka Duba Yanzu] An fara Sayar da Form ga Masu Degree na Biyu a Bauchi State University Gadau (BASUG) 2018/2019

[Ka Duba Yanzu] 2019 Admission List na Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano KUST Wudil

[Ka Duba Yanzu] Kudin Makaranta na Shekarar 2019 a Jami’ar Abuja

Allah ya taimaka.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!