[Jamb] Ranar Fara Cirar Slip da Kuma Ranar Yin Mock da Jamb

Home JAMB [Jamb] Ranar Fara Cirar Slip da Kuma Ranar Yin Mock da Jamb
[Jamb] Ranar Fara Cirar Slip da Kuma Ranar Yin Mock da Jamb

[Jamb] Ranar Fara Cirar Slip da Kuma Ranar Yin Mock da Jamb

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a da Makarantun Gaba da Sikandiren (JAMB)

Tabayyana Ranakun 1st April Amatsayin Ranar da Za’a Yi Jarrabawar Gwaji ta Mock yayin da Tabayyana Ranar 2nd April a Matsayin Ranar da Kowanne Dalibi Zai Cire Slip Dinsa Domin Yasan Gurin Dazeyi Jarrabawar JAMB Dinsa Dakuma Rana da Lokaci ,yayin da 11 ga Watan Na April kuma Za’a Fara Jarrabawar.

Daya ga Watan April Za’ayi Jarrabawar Mock

Biyu ga Watan April Za’a Fara Re-Print Na Slip

11th April Za’a Fara Jarrabawar JAMB.

 

Muna Fatan Allah Yabawa kowa Nasara Musamman Al’ummar ta AREWA.

 

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB? 004

[Jamb 2019] Bayan Kammala Register Ko Yaushe Za’a Fara Cirar Jamb e-Slip?

[Jamb 2019] Yadda Zaka Canja Jamb Dinka Zuwa D.E

[Karanta Yanzu] Dalilin Da Yasa Dalibi Zaici Jamb Amman Ya Rasa Samun Admission

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!