[Vacancy] Yadda Zaka Nemi Aiki a NNPC 2019/2020

Home Government Issues [Vacancy] Yadda Zaka Nemi Aiki a NNPC 2019/2020
[Vacancy] Yadda Zaka Nemi Aiki a NNPC 2019/2020

[Vacancy] Yadda Zaka Nemi Aiki a NNPC 2019/2020

 

Nigerian National Petroleum (NNPC) kamar yadda sanarwa ta gabata cewa an bude shafinsu na diban ma’aikata na shekarar 2019/2020 to haka abin yake, kuma a wannan karon a lamu sun nuna babu wa kasani wa ya sanka, tsarine da can-canta zatayi aiki wato dai yanzu Dan Malam Talaka ma zai samu shiga cikin wannan gurbi.

 

Abubuwan da Mutum Ke Bukata Domin Neman Aiki a NNPC: –

  • Bachelor’s Degree, First Class, Second Class, Upper Division.
  • Bacjelor’s Degree, Second Class Lower Division da kuma Masters.
  • HND (Upper Creadit).
  • Science: Geology, Geophysics, Physics, Chemistry, Computer, Mathematics, Statistics, Environmental Science, Basin Modelling, Surveying da Architecture.
  • Engineering: Petroleum, Gas, Chemical, Chemical, Civil, Mechanical, Electrical, Electronics, Power Software, Computer, Environmental, Marine, Materials/Metallurgical da Pipeline Engineering.
  • Business/Management: Business Administration, Accounting, Banking and Finance, Insurance, Marketing, Supply Chain Management, Maritime Management, Purchasing & Supply, Management Information System da Human Resources Management.
  • Social Sciences: Economics, Psychology, Sociology, Political, Science, Geography, Public Administration da International Relations/Studies.
  • ART/HUMANITIES: Mass Communication, English da History.
  • Law:
  • Dalibin da ya kammala Jami’a, ko Polytechnic ko kuma Monotecnic.

 

SHIGA NAN DOMIN KARANTA CIKAKKEN BAYANIN

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Ranar Rufe Yin Applying: – 26th, March, 2019.

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Shell Petroleum Development (SPDC) Zai Dauki Karin Ma’aikata

[Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata

[Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect

[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!