[Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect

Home Opportunities [Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect
[Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect

[Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect

 

Domin samar da kyaky-kyawan Tarayyar Turai ta shirya wannan gagarumin taro da zai gudana a ranar 21 ga watan October zuwa 1 ga November na wannan shekarar ta 2019.

 

Idan kayi nasara zaka ziyarci Turai sannan zaka hadu da al’umma masu basira daga sassa daban-daban na duniya, za’a tattauna muhimman abubuwa daban-daban da suka shafi shugabancin na duniya.

 

Ana bukatar ‘yan shekaru 18 zuwa 35 daga kasashen Nigeria, Canada, Egypt, India, Indonesia, Kenya, Mexico, Morocco, Pakistan, Poland, Tunisia, USA.

 

SHIGA NAN DOMIN KARANTA CIKAKKEN BAYANI AKAI

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Za’a rufe Register ranar 06th, May, 2019.

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Shell Petroleum Development (SPDC) Zai Dauki Karin Ma’aikata

[Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata

[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!