[Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata

Home Opportunities [Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata
[Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata

[Ka Nema Yanzu] Kamfani May & Baker Nigeria PLC Yana Neman Ma’aikata

 

Kamfanin May & Baker Nigeria PLC yana neman ma’aikata a jihohin Sokoto, Zamfara, da Gombe, ana bukatar wadanda suke da kwarewa a bangaren kiwon lafiya, abubuwan da ake bukata sune: –

  1. Mutum ya zama Pharm ko Degree a Pharmacology a kalla wanda ya gama bautar kasa da Shekara guda.
  2. Ya zama ya iya mu’amala a rubuce da abaki cikin harshen turanci.
  3. Ya iya amfani da Computer musamman MS Word, Power Point da

 

Za’a rufe yin Applying ranar: – 20th, March, 2019.

 

Ga duk mai bukata zai iya aikawa da CV dinsa ta wannan email din careers@may-baker.com

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING KAI TSAYE

 

Allah Ya Bada Sa’a, Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Shell Petroleum Development (SPDC) Zai Dauki Karin Ma’aikata

[Kayi Register Yanzu] Taron Future Leaders Connect

[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!