[Musan Makarantunmu] Government Secondary School Kutama, Gwarzo, Kano.

Home Secondary School [Musan Makarantunmu] Government Secondary School Kutama, Gwarzo, Kano.
[Musan Makarantunmu] Government Secondary School Kutama, Gwarzo, Kano.

[Musan Makarantunmu] Government Secondary School Kutama, Gwarzo, Kano.

Muleka Makarantun Mu Na Sikandire!

Wannan Wani Program Ne da ASOF. Ta Kirkiro Domin Fahimtar Halin da Makarantun Mu Na Sikandire Suke Ciki Musamman Na Yankunan Dasuke Kauyuka da Karkara.

Wannan Lokacin Mun Samu Tattaunawa da Shugaban Daliban Makarantar (Head Boy)

Wani Matashin Dalibi Dan Aji Ukun karshe a Sikandiren Cikin Garin KUTAMA dake Karamar Hukumar Gwarzo a Jihar Kano. (Muhammad S. Abubakar Kutama)

GSS Kutama: –

Makarantace da, aka kafata a 1985, Da farko Makarantar Matakin Junior Secondary School ce, kafin daga bisani a shekarar 2002 aka mayar da ita Senior,  Lokacin wani Dan majalisar jiha mai wakiltar Gwarzo, Honourable Sa’id Usman Kutama (Former Kssmb Deputy Chairman) bayan Kafa Makarantar a 1985 shuwagabanninta Sune: –

 1. Maikano Gwaram 1985-1990
 2. Ibrahim Yaro 1990-1995
 3. Abdullahi Ibrahim Bichi 1995-1999
 4. Nasiru Musa Balarabe Getso 1999-2000
 5. Bello Ibrahim Getso (Sarkin Getso,) 2000-2003
 6. Mamudu Said 2003-2009
 7. Alhaji Manman 2009-2014
 8. Musa Yusif Kara 2014-2017.
 9. Late Abdulqadir A. Gwarzo 2017-2019
 10. Iliyasu Umar Adam Kutama 2019-

GSS KUTAMA:

Makarantace, Wacce takunshi bangarori guda biyu Junior da kuma Senior.

 GSS KUTAMA: –

JUNIOR SECTION:

Shine bangaren dake dauke da dalibai akalla dari shida 600.

MATSALAR WANNAN BANGARE:

“Rashin Isassun malamai”

DARUSSAN DA BABU MALAMI: –

 1. Physical Health Education
 2. Cultural Creative Art
 3. French

GSS KUTAMA SENIOR SECTION: –

 1. Science
 2. Art

SCIENCE: –

Wannan bangare yana dauke da dalibai akalla dari uku 300.

“Daliban Na Science suna fuskantar karancin kayan gwaje gwaje”

Wannan Bangare Na Science Suna da Lab guda biyar: –

 1. Physic lab
 2. Chemistry lab
 3. Computer lab
 4. Biology lab
 5. Education lab

ART: –

“Matsalarsu Rashin malaman Literature, Government, Geography da kuma Economic”

Kar Ku Manta Kuma Zaku iya Turo Mana da Bayanan Makarantun Sikandiren Ku Domin Tan-Tancewa Dakuma Nazari Akai.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Mu San Makarantunmu] Government Secondary School Panda, Gaya Zone, Kano

[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

[Jamb] Me ake Nufi da Jarabawar Mock (Mock Examination) da Abubuwan da ta Kunsa?

[Ka Duba Yanzu] 2019 Admission List na Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano KUST Wudil

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!