[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

Home Jobs [Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano
[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

[Vacancy] Kano Base Reputable Limited Liability Company Na Neman Ma’aikata Mata a Kano

Kano Base Reputable Limited Liability Company na neman ma’aikata mata a nan birnin Kano wadanda ke da kwarewa a bangaren Showroom, Super Market, ko Departmental Store.

Abubuwan da ake Bukata:

 1. Mai Matakin Karatu sama da Sakandire
 2. Ta iya magana da rubutu a harshen Turanci da Hausa idan an samu ta iya Larabci ana maraba da hakan.

 

Yadda Zakiyi Applying: –

 1. Ta rubuta takardar nema (Application)
 2. Jadawalin Bayananta (Curriculum Vitae) wato
 3. Sai ki tura ta daya daga cikin wadannan email: –
  1. Amsad727@gmail.com
  2. multisatsystem@gmail.com
  3. Amsad727@yahoo.com
 4. Ko a tuntubi lambobin waya kamar haka: –
  1. 08094265550
  2. 08026223778
  3. 09035000060

Allah ya bada sa’a.

Mun samu sanarwa a shafin Sunusi Bello Kankarofi na Facebook kamar yadda kuke gani a kasa.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

[Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

Yadda Zaka Nemi Rancen Kudi N300,000 Zuwa Sama Daga Gwamnatin Tarayya

[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

[Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin MasterCard Yana Neman Ma’aikata a Nigeria

[Aikin Yi] Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin Nokia

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!