[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

Home FUD [Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano
[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

[Scholarship] Sanarwa ga Daliban Kano na Jami’ar FUD da Suka Nemi Scholarship na Gwamnatin Kano

 

Kungiyar dalibai ta kasa NAKKS reshen jami’ar Tarayya dake Duste a jihar Jigawa Federal University Dutse na sanar da dalibai ‘yan asalin jihar Kano wadanda suka nemi tallafin karatu daga gwamnatin jihar Kano (na 16/17 kadai) kan su gaggauta zuwa duba sunansu.

Za’a biyasu kudinsu yau Alhamis da kuma goba Jumu’a, Ana bukatar Duk dalibin da yaga sunansa yazo da abubuwa kamar haka:

  1. Admission Letter
  2. Awarding Letter
  3. D Card
  4. Remita Receipt

Wurin da zaije: Ma’aikatar Ayyuka ta Jihar Kano (Ministry of Woks) kusa da gidan Sarki na Nassarawa, State Road.

Lokaci: karfe 03:00 na rana.

K/Wata: 07th, – 08th, March, 2019.

 

Allah ya bada sa’a.

Mun Samu Sanarwa daga: Comr. Zakariyya Auwalu Ya’u. (shugaban kungiyar dalibai ta kasa reshen jami’ar tarayya dake dutse).

07-03-2019.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[ABU 2019] Yadda Daliban ABU Zasu Nemi Dakunan Kwana (Hostel) a Makarantar

[Ka Duba Yanzu] 2019 Admission List na Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano KUST Wudil

[Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University

[Jamb 2019] Thumbprint Dolene ga Dalibi Kafin Zana Jarrabawa –Inji Hukumar Jamb

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!