[ABU 2019] Yadda Daliban ABU Zasu Nemi Dakunan Kwana (Hostel) a Makarantar

Home ABU Zaria [ABU 2019] Yadda Daliban ABU Zasu Nemi Dakunan Kwana (Hostel) a Makarantar
[ABU 2019] Yadda Daliban ABU Zasu Nemi Dakunan Kwana (Hostel) a Makarantar

[ABU 2019] Yadda Daliban ABU Zasu Nemi Dakunan Kwana (Hostel) a Makarantar

Kungiyar dalibai Musulmi ta kasa reshen jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, tana sanar da daliban makarantar sababbi da tsofaffi dake bukatar dakin kwana (Hostel) a makaranta cewa an bude neman Accommodation yau Alhamis 7th, March 2019 da karfe 10:00 na safe.

  • Daliban dake son Dangote Hall su kasance ranar 25th, March, 2019.
  • Daliban dake son Shehu Idrissa Hall zasu kasance ranar 14th, March, 2019.
  • Mata ‘Yan 300 Level da suke bukatar Accommodation suna bukatar su kaiwa takardar shaidar biyan kudin makarantarsu (Transaction is paid) zuwa ga Hall Admins Offices.

Lallaine kowane dalibi ya tabbatar yaje an tantanceshi.

 

Mun Samu Sanarwa daga:

Babban Sakatare na Kungiyar Dalibai Musulmi ta kasa.

Reshen Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria.

07-03-2019.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Duba Yanzu] 2019 Admission List na Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano KUST Wudil

[Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Karatu daga Gwamnatin Jihar Kebbi 2018/2019

[Jamb 2019] Bayan Kammala Register Ko Yaushe Za’a Fara Cirar Jamb e-Slip?

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!