[Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University

Home Jobs [Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University
[Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University

[Ka Nema Yanzu] Aikin Fassar Zuwa Harsunan Hausa, Yoruba Fulatanci a Harvad University

Jami’ar Harvad dake birnin Cambridge na kasar Amurka jami’a ce mai zaman kanta wadda aka kafa a shekarar 1636 tanan da ma’aikata 4,671 tana da dalibai 22,000 ta yaye dalibai 6,700 jami’ar tayi suna wajen bayar da ingantacce kuma sahihin karatu.

A yanzu wannan jami’ar tana neman ma’aikata wanda suka iya fassara a harsunan Hausa, Fulatanci, Yarbanci, Igbo, Twi da sauran manyan yaruka na Africa.

Ga duk mai sha’awar yin wannan aiki ana bukatar abubuwa kamar haka:

  1. Cover Letter
  2. Cv dinka
  3. Cikaken sunanka da kuma bayanan da za’a iya tuntubarka (contact information).
  4. Takardar shaidar amincewa daga wadanza zasu tsaya maka daga kan mutum 3 zuwa 5.
  5. Sai ka sanya bayananka a wannan adireshin da jami’ar ta bayar: https://academicpositions.harvard.edu

Ranar Rufewa: Za’a rufe nema ranar 15th, March, 2019.

 

SHIGA NAN DOMIN DUBA CIKAKKEN BAYANIN

 

Domin Karin bayani zaka iya tuntubarsu ta wannan email din mugane@fas.havard.edu

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin MasterCard Yana Neman Ma’aikata a Nigeria

[Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni

[Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Hukumar ECOWAS

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!