[Aikin Yi] Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin Nokia

Home Jobs [Aikin Yi] Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin Nokia
[Aikin Yi] Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin Nokia

[Aikin Yi] Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin Nokia

 

Kamfanin Nokia daya ne daga cikin manyan kamfanonin waya na Duniya, suna samar da wayoyi iri daban-daban zafafa, ana ana amfani da kayayyakin wannan kamfani a ko ina  aduniya.

Shima kamar sauran kamfani lokaci zuwa lokaci yakan bada gurbi ga masu sha’awar yin aiki dashi.

Kamfanin Nokia sun ware sashi na musamman inda suke sanyawa a duk lokacin da suke bukatar daukar ma’aikaci.

Yadda Zaka Nemi Aiki Dasu:

  1. Ka dinga ziyartar shafinsu na neman aiki lokaci zuwa lokaci.
  2. Duk sanda kaga sun sanar sai kayi hanzari ka cike.
  3. Sannan sai ka dinga duba email dinka lokaci zuwa lokaci.

SHIGA NAN DOMIN SHIGA SHAFIN NASU

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin MasterCard Yana Neman Ma’aikata a Nigeria

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

[[Ka Nema Yanzu]] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata

[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!