[Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni

Home Government Issues [Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni
[Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni

[Trader Moni 2019/2020] Kayi Applying Ana Cigaba da Bada Rancen Trader Moni

 

Trader Moni tsarin bada rancen kudi ne ga masu kananan sana’o’i da gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Malam Muhammadu Buhari ta samar a shekarar da ta gabata ta 2018, a karkashin bankin bunkasa masana’antu wato Bank of Industry na kasa.

 

Ana fara bada kudin daga Naira Dubu Goma N10,000 zuwa sama.

 

Mutane da dama sun dauka cewa wai an rufe neman rancen trader moni ne wanda abin ba haka yake ba, hassalima har yanzu ana cigaba da wannan tsarin kuma duk wanda ya can-canta zai iya nema.

 

Daman an yiwa shirin tsarine mai dorewa don haka ko bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar shirin bai tsaya ba.

 

Ga wadanda suka karba a baya, to yanzu ana jiran su mayar domin a basu fiye da wancan.

 

KARANTA WANNAN:- Yadda Zaka Mayar Da Rancen Trader Moni Da Ka Karba 

Ga wadanda kuma basu karba ba kofa  a bude take zasu iya nema.

 

Abubuwan da Ake Bukata ga Wanda Zaiyi Register Sune:-

  1. Ya kasance mutum dan Nigeria ne.
  2. Daga dan shekaru 18 zuwa sama.
  3. Ya zama kanayin sana’a
  4. Ana son ya zama kana da register da kungiyar masu sana’ar da kakeyi
  5. Kana da ID Card (Valid) kamar katin dan kasa, ko katin zabe.
  6. Kana da BVN
  7. Kanada Layin waya wanda kayi masa register da kanka.

 

Yadda Zakayi Applying:

 Yadda Zaka Karbi Kudin Trader Moni {10,000} Dinka Na Farko Ta Wayarka

Allah ya bada sa’a Amin, ya sanya a dace.

 

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Yadda Zaka Tuntubi Jami’an Trader Moni Na Yankinka

Yadda Zaka Zama Jami’in Trader Moni

[Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

[Kayi Register Yanzu] Sabon Tsarin P-YES Da Gwamnatin Tarayya Ta Samar Domin Samarwa Matasa 774,000 Aikin Yi

Yadda Zaka Nemi Rancen Kudi N300,000 Zuwa Sama Daga Gwamnatin Tarayya

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!