[Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

Home Government Issues [Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar
[Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

[Npower 2019 Registration] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

 

Npower tsarine da gwamnatin tarayya ta samar domin baiwa dubunnan matasa ayyukan yi domin dogaro da kai a shekarar 2016 karkashin jagorancin Shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari a karo na farko a shekarar ta 2016 an daibi matasa har guda Dubu Dari Biyar 500,000 inda ake biyansa N30,000,00 a kowane wata, mafi karancin albashin da kungiyar kwadago keta fafutuka akansa, an kuma bayyana dorewar tsarin ba tare da dakatarwa ba bayan da wa’adinsu yak are hakan ya yiwa jama’a da dama dadi.

 

Jama’a da dama na tambayar shin ko yaushe za’a kara diban wasu matasan cikin wannan tsari?

 

Mr. Afolabi Imoukhuede shine babban jami’in dake lura da Npower na kasa kuma babban mai taimakawa fadar shugaban kasa akan shirin na Npower ya bayyana a ranar 20, February, 2019 yayin wani Video na kai tsaye da yayi a facebook cewa gwamnatin shugaba Buhari ta jam’iyyar APC ta shirya cigaba da diban sabbin matasa acikin wannan tsari na Npower.

 

Shugaba Buhari Yace Za’a Cigaba da Tsarin Samarwa Matasa Ayyukan Yi na Npower

Sannan shugaban kasa da kansa ya bayyana cewa Za’a cigaba da diban matasa a shirin samar musu da ayyukan yi na Npower bayan kammala zaben 2019”

 

Haka kuma Mr. Afolabi shima ya kara bayyana cewa “a basu lokaci kadan yanzu haka akwai approval da suke jira daga majalisar zartarwa ta kasa, amman muna sa ran fara diba a watan April mai zuwa”.

 

Duk yada ake ciki, duk wani sabon labari a game da wannan shirin Insha Allahu zamu kawo muku shi.

 

Allah ya taimaka ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

YADDA AKE SHIGA TSARIN NPOWER

Yadda Zaka Karbi Kudin Trader Moni {10,000} Dinka Na Farko Ta Wayarka

[[Abin Sha’awa]] Kayayyakin da Gwamnatin Tarayya Zata Baiwa Wadanda Sukayi Nasara a Tsarin P-Yes

Yadda Zaka Nemi Rancen Kudi N300,000 Zuwa Sama Daga Gwamnatin Tarayya

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!