[Ka Nema Yanzu] Tallafin Karatu daga Gwamnatin Jihar Kebbi 2018/2019

Home Government Issues [Ka Nema Yanzu] Tallafin Karatu daga Gwamnatin Jihar Kebbi 2018/2019
[Ka Nema Yanzu] Tallafin Karatu daga Gwamnatin Jihar Kebbi 2018/2019

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Karatu daga Gwamnatin Jihar Kebbi 2018/2019

 

Kugiyar Daliban Jihar Kebbi ta Kasa National Union of Kebbi State Students (NUKESS) tana sanar da dukkan dalibai ‘yan asalin jihar Kebbi dake jami’oi da kwalejoji dama sauran makarantun gaba da sakandire cewa hukumar bada tallafin karatu ta jihar Kebbi zata bude shafinta domin daliban dake da suka cike sharudan neman tallafin karatun, sababbi da kuma tsofaffin dalibai wadanda ke cikin makaranta.

 

KA SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Sannan dalibi zai iya zuwa hukumar bada tallafin karatu ta jihar Kebbin domin nema da kuma samun cikakken bayani.

Za’a fara nema daga ranar 28th, February, zuwa 28th, March, 2019.

 

Note: Idan dalibi ya cike ana so yayi printing din form din saboda dashi zaije idan an kirasu don tantancewa.

 

Allah ya bada sa’a amin.

 

Muna fatan alkhairi ga dukkan dalibai.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!