[Ka Duba Yanzu] Ranar Komawa Makaranta ga Daliban Federal University of Technology Minna (FUTMINNA)

Home News [Ka Duba Yanzu] Ranar Komawa Makaranta ga Daliban Federal University of Technology Minna (FUTMINNA)
[Ka Duba Yanzu] Ranar Komawa Makaranta ga Daliban Federal University of Technology Minna (FUTMINNA)

[Ka Duba Yanzu] Ranar Komawa Makaranta ga Daliban Federal University of Technology Minna (FUTMINNA)

 

Bayan janye yajin aikin kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU hukumar jami’ar kimiyya da fasaha ta tarayya dake garin Minna na jihar Niger Federal University of Technology Minna (FUTMINNA) ta bayyana cewa tana sanar da daukacin daliban jami’ar za’a koma karatu babu kama hannun yaro a ranar Litinin, 11th, March, 2019.

 

Sannan tuni aka fara biyan kudin makaranta Registration na sababbi da kuma tsoffin daliba, kuma ana son kowane dalibi ya kammala register zuwa ranar Asabar, 16th, March, 2019.

 

Allah ya bada sa’a, muna yiwa dukkan dalibai fatan alkhairi.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Bayero ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Maitama Sule ta Sanar da Ranar Komawa da Kuma Kammala Registration na 2018/2019 ga Dalibai

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Dan Fodio ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

Meyasa Na Fadi Jarrabawar JAMB? 001 -Arewa Asof

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!