[Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Hukumar ECOWAS

Home Government Issues [Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Hukumar ECOWAS
[Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Hukumar ECOWAS

[Karanta Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Hukumar ECOWAS

 

A yau ina tafe da cikakken bayanin akan yadda zaka nemi aiki hukumar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Africa ta Yamma wato ECOWAS hukumace da take gudanar da ayyuka daban-daban a kasashen yammacin Africa wato ciki dai harda Nigeria maimakon a dinga barin damar tana wucewa gwara ‘yan uwa kuyi amfani da ita ko Allah yasa a dace, idan an dace kuma a dafe.

Kamar sauran hukumomi itama hukumar ECOWAS tana bude shafinta na diban ma’aikata lokaci zuwa lokaci ga duk mai bukata sai ya shiga ya shigar da bayanansa idan Allah yasa sun duba cancantarsa zasu tuntubi mutum.

 

Yana da kyau lokaci zuwa lokacin ka dinga ziyartar shafukan nasu domin smaun muhimman bayanan da suke wallafawa.

Suna bada Form da mutum zai cike a duk lokacin da zasu debi ma’aikata a shafinsu na Internet.

 

YA SUNAN SHAFINSU??

http://www.ecowas.int/current-careers/

Current Careers

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

Yadda Zaka Nemi Rancen Kudi N300,000 Zuwa Sama Daga Gwamnatin Tarayya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!