[Ka Duba Yanzu] 2018/2019 Admission List na Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND na Federal Polytechnic Bauchi (FPTB)

Home Admission [Ka Duba Yanzu] 2018/2019 Admission List na Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND na Federal Polytechnic Bauchi (FPTB)
[Ka Duba Yanzu] 2018/2019 Admission List na Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND na Federal Polytechnic Bauchi (FPTB)

[Ka Duba Yanzu] 2018/2019 Admission List na Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND na Federal Polytechnic Bauchi (FPTB)

 

Makarantar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya dake Bauchi ta fitar da sunayen wadanda sukayi nasarar samun gurbin karatu a makarantar na matakin Pre-ND, ND, Diploma, Certificate, IJMB da HND.

 

Yadda Zaka duba Sunanka Shine:

  1. Ka shiga shafin makarantar na internet wato https://portal.fptb.edu.ng/admissions/checkList
  2. Sai ka zabi shekarar karatu
  3. Sai ka shigar da Sunanka da kuma Application Number
  4. Sai ka zabi bangare (Department).
  5. Sai ka zabi bangaren karatunka misali HND, ND, ko Diplomas.
  6. Sai ka zabi bangaren admission dinka misali Batch A ko
  7. Sai ka danna Display List.
  8. Shikenan zai budo maka.

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Duba Yanzu] ABU Zaria, (1st, 2nd, & 3rd Batches) Admission List na Shekarar 2018/2019

[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

[Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!