[Ka Duba Yanzu] ABU Zaria, (1st, 2nd, & 3rd Batches) Admission List na Shekarar 2018/2019

Home Sharfadi.com [Ka Duba Yanzu] ABU Zaria, (1st, 2nd, & 3rd Batches) Admission List na Shekarar 2018/2019
[Ka Duba Yanzu] ABU Zaria, (1st, 2nd, & 3rd Batches) Admission List na Shekarar 2018/2019

[Ka Duba Yanzu] ABU Zaria, (1st, 2nd, & 3rd Batches) Admission List na Shekarar 2018/2019

 

Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria ta fitar da sunayen daukacin daliban da sukayi nasarar samun gurbin karatu a jami’ar na shekarar 2018/2019.

 

Yadda Zaka Duba Sunanka:

 1. Kaje shafin makarantar wato https://putme.abu.edu.ng/index.php.
 2. Ka shigar da lambarka ta Jamb
 3. Sai ka dannan Search to access your ABU Admission Status.

 

 • Ana bukatar kowane dalibi ya tabbatar yayi uploading din result dinsa na SSCE a portal din Jamb.
 • Sannan dalibi ya tabbatar da yaje makarantar ABU ya karbi takardar shaidar samun Admission (Admission Letter) ana bayarwa a kullum daga karfe 09:00 na safe.
 • Dalibi ya tafi da scratch card wanda za’a duba result dinsa na

 

ZAKA IYA DUBA ADMISSION DINKA TA JAMB PORTAL KAMAR HAKA:

 1. Kaje jamb.org.n/efacility
 2. Sai kayi Login a Jamb Profile dinka, ta hanyar sanya Email da Password
 3. Bayan ya bude sai ka danna “Check Admission Status”
 4. Ka zabi shekarar da kayi jarrabawar, sai ka saka Registration Number dinka ta Jamb.
 5. Sai ka danna “Check Admission Status” daga nan zai budowa dalibi admission dinsa.

 

Muna mika sakon fatan alkhairi ga dukkan daliban da suka samu admission a wannan shekarar.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!