[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

Home News [Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020
[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

[Jos] An Fara Sayar da Form na Jos University Teaching Hospital (JUTH) Post Basic Critical Care Nursing Programmme 2019/2020

 

An fara sayar da Form ga daliban dake da sha’awar shiga Makarantar koyon aikin jinya ta jami’ar birnin Jos na shelarar 2019/2020, dalibin dake bukata tilas ya kasance:-

 

 • Yana da shaidar aikin jinya, Nursing & Midwifery Council of Nigeria.
 • Credit guda biyar (5) a Sakandire ya hada da English, Mathematics, Biology da Physics da kuma Chemistry a WAEC ko NECO.

 

YADDA ZAKAYI APPLYING:

 1. Ana sayar da form din yanzu haka a makarantar.
 2. Zaka iya biya Online sai ka ciri Remita a remita.net.
 3. Sai ka zabi University of Jos, School Fees for Schoo; of Critical Care Nursing, JUTH Admission Form.
 4. Bayan dalibi ya cike form din ana bukatar ya sakashi a Envelope akai ofishin Coordinator na bangaren dake makarantar kafin ranar 19th, April 2019.
 5. Daliban da sukayi nasara zasu zana jarrabawar tan-tancewa a ranar
  1. Talata 14th, May, 2019 –Jarrabawa –Lokaci 10:00 na safe, a Lecture Hall I & II (School of Post Basic Critical Care Nursing), JUTH Temporary Site.
  2. Laraba 15th, May, 2019 –Tan-tancewa ta baka da baka –Lokaci karfe 09:00 na safe- a Seminar Hall, JUTH Permanent Site.
 6. Ga wadanda suka samu nasara zasu fara karatu a ranar Litinin 11th, November, 2019.
 7. Za’a kammala sayar da Form din a ranar 12th, April, 2019.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020

[Ka Duba Yanzu] Kudin Makaranta na Shekarar 2019 a Jami’ar Abuja

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

[Jamb 2019] Bayan Kammala Register Ko Yaushe Za’a Fara Cirar Jamb e-Slip?

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!