[Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020

Home News [Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020
[Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020

[Abuja] An Fara Sayar da Form na University of Abuja Teaching Hospital (UATH) Post Basic Intensive Care Nursing School na 2019/2020

 

An fara sayar da Form ga daliban dake da sha’awar shiga Makarantar koyon aikin jinya ta jami’ar birnin tarayya Abuja dake Gwagwalada na shelarar 2019/2020, dalibin dake bukata tilas ya kasance:-

 

 • Yana da shaidar aikin jinya, Nursing & Midwifery Council of Nigeria.
 • Credit guda biyar (5) a Sakandire ya hada da English, Mathematics, Biology da Physics da kuma Chemistry a WAEC ko NECO.

 

YADDA ZAKAYI APPLYING SHINE:-

 

 1. Ana samun form din yanzu haka a makarantar, sannan zaka iya siya ka cike online a shafin makarantar uath.gov.ng
 2. Wanda zai biya Online zai biya kudin Form din Dubu Bakwai da Dari Biyu (N7,200.00).

YADDA ZAKA BIYA KUDIN FORM DIN ONLINE:

 1. Kaje remita.net
 2. Ka dannan PAY GOVERNMENT AGENCY
 3. Ka nemi A.T.H
 4. Ka shigar da cikakken sunanka, email da lambar wayarka.
 5. Ka tabbatar da biyan kudi.
 6. Sai ka kwafi PRR Number wadda zata fito bayan ka biya kudin remita din.
 7. Daga nan zakayi printing zaka iya zuwa banki ka biya kudin ko ta katinka.
 8. Ka dauki hotonka kirar Passport da kuma takardar shaidar biyan kudi a banki wato Teller/receipt.
 9. Kaje shafin makarantar uath.gov.ng
 10. Kaje wurin APPLY FOR ADMISSION
 11. Kabi matakan da aka bayar a hankali ka danna wurin CLICK HERE TO VIEW APPLICATION FORM sai ka shiga kayi
 12. Ka cike Form din gabaki daya kayi submit
 13. Sai ka koma Email dinka zasu tura maka da sakon form din cikin PDF
 14. Sai kayi Printing dinsa ka ajiye shi da wannan Teller ta banki a ranar tantancewa.
 15. Domin karin bayani zaka iya tuntubarsu ta wadannan hanyoyin 08056206826, 08055475957, 08065130539 ko ta Email a intensecare@yahoo.com stephen@uath.gov.ng .

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Duba Yanzu] Kudin Makaranta na Shekarar 2019 a Jami’ar Abuja

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria  

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!