[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

Home NGOs [Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation
[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

 

Frictionless Data Tool Found, Tsarin tallafi ne da gidauniyar Sloan Foundation ta shirya a wannan shekarar domin taimakawa dai-daiku da kuma kungiyoyi domin samun kwarin gwiwa wajen bunkasa al’amuran su, karkashin tsarin za’a bada tallafin Dala Dubu Biyar $5,000 kimanin Miliyan Daya da Dubu Dari Takwas da Ashirin da Biyar N1,825,000.

 

Ana bukatar dai-daiku da kungiyoyi na Kimiyya da Fasaha da duk wata basira da kake da mutum yake da ita, muyi amfani da wannan damar wajen fito da mutane masu basira da muke dasu.

 

An gabatar da irin wannan tallafi a shekarar 2017, an kara fadadada shi a wannan shekarar, ga duk mai bukata sai ya cike wannan form din nasu:

 

SHIGA NAN DOMIN CIKE FORM DIN

 

Ranar Gama Nema: Za’a gama neman wannan tallafi ranar 30th, April, 2019.

 

Domin karin bayani zaka iya tuntubarsu ta Email kamar haka: friktionlessdata@okfn.org

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

[Kayi Register Yanzu] Sabon Tsarin P-YES Da Gwamnatin Tarayya Ta Samar Domin Samarwa Matasa 774,000 Aikin Yi

[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!