[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

Home Jobs [Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria
[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

 

Menene Google?

Google kamfanine na ‘yan kasar Amurka wanda ke hada-hadar kimiyar yanar gizo da Computer, Google yana baka dama ka binciki duk abinda kake so ka bincika a duk sanda kake so, shi kuma ya baka bayani akai, a hausance ana kiransa da Matambayi Baya Bata.

Tarihin Google Account:

Mr. Larry Page da Mr. Sergey Brin suka samar da Google a shekarar 1998 a lokacin da suke karatun PhD a jami’ar Stanford University dake Califonia

Sakatariyar Google tana birnin California izuwa yanzu shekara ta 2018 Google yana da ma’aikata guda Dubu Tamanin da Biyar da Hamsin 85,050.

Babu bukatar yin wani dogon bayani akan kamfanin Google, a yanzu haka kamfanin Google ya bada sanarwar neman ma’aikata a nan Nigeria.

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

KAMFANIN ETIHAD AIRWAYS YANA NEMAN MA’AIKATA

YADDA ZAKAYI KARATU KYAUTA A INTERNET

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!