[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria  

Home Jobs [Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria  
[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria   

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Etihad Airways Yana Neman Ma’aikata a Nigeria

 

Kamfanin Etihad Aviation Group (EAG) dayane daga cikin kamfanunuwan zirga-zirgar jiragen sama na yankin kasashen larabawa, baya ga zirga-zirga ko muce Jigila, kamfanin yana aikin lura da filayen tashi da saukar jirage da kuma lura da lafiyar jiragen sama.

 

A yanzu wannan kamfanin yana neman ma’aikata domin zai karara fadada ayyukansa a nan Nigeria, kamar yadda ya sanar za’a fara nema daga ranar 20th, February, 2019.

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

ECOBANK YANA NEMAN MA’AIKATA NA SHEKARAR 2019

KAMFANIN TOTAL YANA NEMAN MA’AIKATA NA SHEKARAR 2019

BANKIN FIRST BANK YANA NEMAN MA’AIKATA

KAMFANIN AIRTEL ZAI DAUKI MA’AIKATA 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!