[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet

Home Education [Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet
[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet

[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet

 

Jami’ar Michigan dake kasar Amurka ta fara gabatar da sababbin darusa kyauta, wanda ake yinsu ta yanar gizo kuma acikin kankanin lokaci.

 

Jami’ar tana so taga ta tallafawa al’umma musamman wadanda basu da iko ko halin zuwa aji su zana, suyi karatu domin suma suci moriyar ilimin zamani.

 

A maimakon mutum yayi ta karar da Data dinsa wajen kallon hotuna da videos a Facebook, Instagram, da Twitter gwara kayi amfani dashi inda zaka amfana.

Internet da muke gani tana da dumbin alkhairai, kamar yadda ba’a rasata da illoli, Abokina/Kawata kuyi amfani da ita ta yadda zaku amfani kanku.

 

 

Yadda Tsarin Darasin Yake:

Tsawo: Sati Takwas (8)

Lokaci: Awa 8 zuwa 10 a Sati.

Yare: Turanci.

Farashi: Kyauta

Takardar Shaida Bayan Ka Kammala (Certificate): Idan Dalibi Yana Son a bashi Certificate Zai Biya $199.

 

Yadda Zaka Nemi Shiga Wannan Darasi:

  1. Ka shiga shafin makarantar www.edx.org
  2. Kaje wurin “SIGN UP” ka bude account na
  3. Ka shiga wajen ”REGISTER NOW”
  4. Zai baka dam aka shiga da dukkan bayananka, za kuma ka samu sako ta email.

 

Hanya Mafi Sauki Domin Yin Register da Wannan Darasin

 

KA SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER KAI TSAYE DA DARASIN

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

YADDA ZAKA SAMU RANCEN KUDI DAGA GWAMNATIN TARAYYA

ECOBANK YANA NEMAN MA’AIKATA

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

21-02-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!