[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Total Nigeria PLs Ya Fara Diban Ma’aiakat na Shekarar 2019

Home Jobs [Ka Nema Yanzu] Kamfanin Total Nigeria PLs Ya Fara Diban Ma’aiakat na Shekarar 2019
[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Total Nigeria PLs Ya Fara Diban Ma’aiakat na Shekarar 2019

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Total Nigeria PLs Ya Fara Diban Ma’aiakat na Shekarar 2019

 

Kamfanin Total daya ne daga cikin manyan kamfanunuwa dake hada-hadar Man Fetur, Gas da sauransu, suna rassa a sassa daban-daban na kasar nan.

 

A yanzu haka ya bude shafinsa domin neman aiki na shekarar 2019 ga masu sha’awar aiki dashi.

 

Yadda Zaka Nema:

 1. Ka shiga shafinsu http://www.total.com.ng/pro/about-us/hr-amo.html ko careers.total.com
 2. Akwai yaren English da French sai ka zabi yarenka.
 3. Sai ka shiga wurin “APPLY TO TOTAL”
 4. Sai ka shiga “OUR OFFERS” sai ka zabi yarenka a nan ma.
 5. Idan ya bude sai ka shiga “Advance Search”
 6. Ka shiga “COUNTRY” sai ka zabi “NIGERIA”
 7. Zai budo maka jerin ayyukan da suke bukata sai ka zaba.
 8. Sai ka dannan “APPLY TO JOB” a nan zai baka dam aka shigar da bayananka.
 9. Zasu nemi ka bude sabon Account dasu, wato kayi register da Email dinka.

YADDA AKE BUDE EMAIL

 1. Ka shigar da bayananka a nutse gudun samun matsala.
 2. Sannan zakayi uploading din CV dinka.

 

Allah ya bada sa’a Amin

RUBUTUKA MASU ALAKA:

KAMFANIN AIRTEL YANA NEMAN MA’AIKATA NA SHEKARAR 2019

BANKIN FIRST BANK YANA NEMAN MA’AIKATA NA SHEKARAR 2019

Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!