[Ka Duba Yanzu] An fara Sayar da Form ga Masu Degree na Biyu a Bauchi State University Gadau (BASUG) 2018/2019

Home News [Ka Duba Yanzu] An fara Sayar da Form ga Masu Degree na Biyu a Bauchi State University Gadau (BASUG) 2018/2019
[Ka Duba Yanzu] An fara Sayar da Form ga Masu Degree na Biyu a Bauchi State University Gadau (BASUG) 2018/2019

[Ka Duba Yanzu] An fara Sayar da Form ga Masu Degree na Biyu a Bauchi State University Gadau (BASUG) 2018/2019

 

Tuni aka fara sayar da Form ga masu sha’awar yin Degree na biyu a Jami’ar Jihar Bauchi dake Gadau na shekarar karatu ta 2018/2019, za’a rufe siyarwa a ranar Alhamis 28th, February, 2019.

 

Abubuwan da Dalibi ke Bukata Domin Neman Admission a Makarantar

 

Creadit 5 da biyar da Mathematics da English.

 

Yadda Zakayi Applying

 

Duk dalibin dake sha’awa sai ya ziyarci shafin makarantar www.basug.edu.ng ya ciri remita.

 

Kudin Form Naira Dubu Goma N10,000.

 

Bayan ka biya kudin sai ka koma shafin makarantar ka karasa shigar da bayananka.

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

ADMISSION LIST NA 2018/2019

TAMBAYA DA AMSA DAGA LITTAFIN JAMB 2019 A HARSHEN HAUSA

Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!