[Ka Duba Yanzu] Admission List na Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) 2018/2019

Home Admission [Ka Duba Yanzu] Admission List na Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) 2018/2019
[Ka Duba Yanzu] Admission List na Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) 2018/2019

[Ka Duba Yanzu] Admission List na Kebbi State University of Science and Technology (KSUSTA) 2018/2019

 

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta jihar Kebbi (KSUSTA) ta saki sunayen daliban da sukayi nasarar samun gurbin karatu a matakin Degree na farko da na biyu a jami’ar na shekarar karatu ta 2018/2019.

 

Yadda Zaka Duba Sunanka Shine:

 

Zaka shiga Sharfin makarantar http://www.ksusta.net/

Sai ka saka Application Number dinka

Sai ka danna Check Status

 

Note:

Duk wanda ya samu nasara ana bukatar ya hanzarta yaje yayi Registration (biyan kudin makaranta) a harabar makarantar.

 

Dalibi ya tafi da dukkan takardunsa na haihuwa, takardar shaidar dan karamar hukuma, ID Card, da hotuna passport guda sha biyu (12).

 

Dalibin da zai zauna acikin jami’ar zai biya kudin mazauni/masauki N60,000.

 

Sababbin dalibai zasu fara Registration daga ranar Litinin 18th, February, 2019 zuwa 11th, March, 2019.

 

Allah Ya taimaka, Sharfadi.com tana fatan alkhairi ga dukkan daliban da sukayi nasarar samun admission a wannan shekarar.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

RANAR KOMAWA MAKARANTA DA KAMMALA REGISTRATION NA MAITAMA SULE UNIVERSITY

TAMBAYA DA AMSA DAGA LITTAFIN JAMB A HARSHEN HAUSA

Basheer Sharfadi

CEO, Sharfadi.com

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!