[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Airtel Zai Dauki Karin Ma’aikata

Home Jobs [[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Airtel Zai Dauki Karin Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Airtel Zai Dauki Karin Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Airtel Zai Dauki Karin Ma’aikata

 

Airtel Nigeria (Airtel Networks Limited) kamfanine dake hada-hadar layukan sadarwa a Nigeria, yana da tasiri sosai a wasu kasashen na Africa.

 

Kamfanin yana yana bukatar ma’aikata kamar haka:

 

  1. Lead: Voice Products and Costumer Loyalty Management (CLM)
  2. Zonal Reporting Analyst
  3. Regional Technical Officer
  4. Zonal Business Manager

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Ranar da Za’a Rufe:- Za’a rufe nema ranar 18th, February, 2019.

 

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

KAMFANIN ETISALAT YANA NEMAN MA’AIKATA

BANKIN FIRST BANK YANA NEMAN MA’AIKATA

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!