[[Ka Nema Yanzu]] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata

Home Jobs [[Ka Nema Yanzu]] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata

 

First Bank of Nigeria Limited (First Bank) daya ne daga cikin manyan bankunan hada-hadar kudi a Nigeria, yana da abokan hurda sama da Miliyan Goma, yana da ofisoshin bankin har sama da 750.

 

Akwai Fisrt Bank a kasashen Amurka, Faransa, London, Ghana, Gambia, Guinea, Sierra-Leone, Senegal, sannan suna da babban office a birnin Johannesburg, Beijing, da Abu Dhabi.

 

Wannan Bankin yana neman ma’aikata a yanzu haka a nan Nigeria daga cikin jihohin da ake bukata kuma sun hada da: Abuja, Kano, Bauchi, Zamfara, Sokoto, Plateau, Kwara, Taraba, Kaduna, Adamawa, Kogi, Borno, Niger, Jigawa, Benue, Katsina, Gombe, Kebbi, Lagos.

 

 

Wadanda za’a diba sun hada da:

 

  1. Relation Ship Manager
  2. Head Corporate Control
  3. Relationship Manager –RBG

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Ranar Rufe Nema: Basu sanar da ranar rufewa ba.

 

RUBUTUKA MASU ALAKA:

KAMFANIN 9MOBILE YANA NEMAN MA’AIKATA

KAMFANIN FLOUR MILLS YANA NEMAN MA’AIKATA

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!