[[Ka Nema Yanzu]] Kamfani 9Mobile (Etisalat) Yana Neman Ma’aikata

Home Jobs [[Ka Nema Yanzu]] Kamfani 9Mobile (Etisalat) Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Kamfani 9Mobile (Etisalat) Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Kamfani 9Mobile (Etisalat) Yana Neman Ma’aikata

Kamfanin 9Mobile kamfanine dake hada-hadar sadarwa a Nigeria ya samu izni daga hukumar lura da sadarwa ta Nigeria a Shekarar 2017.

Kamfanin yayi suna sosai wajen gamsar da abokan hurdarsa musamman wajen bada kyakykyawan Network wanda ake a yanzu haka a wasu jihohin yake kan gaba.

Tuni wannan kamfani ya sanar da neman ma’aikata wadanda keda sha’awar aiki a kamfanin.

 

SHIGA NAN DOMIN DUBA ABINDA AKE BUKATA

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLIYING

 

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!