[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Maitama Sule ta Sanar da Ranar Komawa da Kuma Kammala Registration na 2018/2019 ga Dalibai

Home Maitama Sule University [[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Maitama Sule ta Sanar da Ranar Komawa da Kuma Kammala Registration na 2018/2019 ga Dalibai
[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Maitama Sule ta Sanar da Ranar Komawa da Kuma Kammala Registration na 2018/2019 ga Dalibai

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Maitama Sule ta Sanar da Ranar Komawa da Kuma Kammala Registration na 2018/2019 ga Dalibai

 

A wata takarda da jami’ar Maitama Sule dake nan Kano ta fitar ta bayyana cewa dalibai zasu koma karatu kamar yadda aka saba a ranar 11th, March, 2019, idan baku manta ba dai kungiyar malaman makarantun jami’o’I ta kasa ASUU itace ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani wanda aka kawo karshensa a cikin wannan makon da muke bankwana dashi.

 

 

Haka kuma sanarwar ta kara da cewa dukkan sabbin dalibai wadanda sukayi nasarar samun gurbin karatu a jami’ar zasuyi Registration (biyan kudin makaranta na shekarar 2018/2019) daga ranar 11th, February, 2019 da muke ciki zuwa ranar 8th, March, 2019.

 

Haka kuma sauran tsoffin dalibai na jami’ar kuma zasu fara nasu Registration din daga ranar 4th, March, 2019 zuwa ranar 29th, March, 2019.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!