[[Aikin Yi]] Kamfanin Flour Mills of Nigeria Zai Dauki Ma’aikata

Home Jobs [[Aikin Yi]] Kamfanin Flour Mills of Nigeria Zai Dauki Ma’aikata
[[Aikin Yi]] Kamfanin Flour Mills of Nigeria Zai Dauki Ma’aikata

[[Aikin Yi]] Kamfanin Flour Mills of Nigeria Zai Dauki Ma’aikata

 

Kamfanin Flour Mills daya ne daga cikin manyan kamfanunuwa dake hada-hadar sarrafa kayan abinci iri-iri a Nigeria kuma shine babban kamfani dake wannan hada-hada a Africa.

 

Daga cikin kayayyakin da wannan kamfani ke samarwa sun hada da Golden Penny Flour, Golden Penny Semovita, Goldenvita, Golden Pasta da kuma Golden Noodles.

 

Tuni wannan kamfani ya sanar da neman ma’aikata wadanda keda sha’awar aiki a kamfanin.

 

SHIGA NAN DOMIN DUBA ABINDA AKE BUKATA

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLIYING

 

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!