[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Dan Fodio ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

Home News [[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Dan Fodio ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration
[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Dan Fodio ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Dan Fodio ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

 

A wata sanarwa da ofishin Registrar na jami’ar Dan Fodio dake birnin Sokoto ta fitar a yau ta bayyana cewa ana sanar da daukacin daliban makarantar tsofaffi dama sababbi cewa za’a koma cigaba da karatu a makaranta kamar yadda aka saba ranar Litinin 25, February, 2019 da muke ciki.

 

Sanarwar ta kara da cewa ana son dukkan tsoffin dalibai ana bukatar su kammala Registration biyan kudin makaranta na shekarar karatu ta 2018/2019 zuwa ranar 9th, March, 2019, a yayinda sabbin dalibai kuma wadanda suka samu gurbin karatu a jami’ar Dan Fodio a wannan shekarar ake sanar dasu za’a rufe Registration din ranar Asabar 16th, March 2019.

 

Allah ya taimaka ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

TAMBAYA DA AMSA DAGA LITTAFIN JAMB 2019 CIKIN HARSHEN HAUSA

LITTAFI KYAUTA GA DALIBAN DA ZASU ZANA JAMB 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!