[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Bayero ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

Home BUK [[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Bayero ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration
[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Bayero ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

[[Ka Duba Yanzu]] Jami’ar Bayero ta Sanar da Ranar da Komawa da ta Fara Registration

 

A  cikin wannan makon ne kungiyar Malaman jami’o’I ta kasa ASUU ta sanar da janye yajin aikin sai Baba ta gani da ta shiga na tsawon lokaci a fadin kasar nan.

 

Cikin wata takardar sanarwa da aka fitar da ga ofishin Registrar na Jami’ar Bayero dake Kano ta bayyana cewa ana sanar da dalibai su shirya su kuma karkade litattafansu domin kuwa za’a dawo karatu ka’in dana’in a ranar Litinin 25, Fabrairun da muke ciki.

 

Sanarwar tayi kira ga daliban jami’ar kan su hanzarta shiga shafin makarantar suyi login a account dinsu sannan su biya kudin makaranta na shekarar karatu ta 2018/2019 wanda za’a fara biya daga ranar Litinin 4th zuwa ranar 15th, March 2019.

 

Sabbin dalibai wadanda suka samu gurbin karatu a jami’ar ta Bayeron kuma zasu fara Registration daga ranar Litinin 25th, February, 2019 zuwa ranar 15th March, 2019.

 

Ana fatan dalibai zasu yi wannan Registration akan lokaci.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

TAMBAYA DA AMSA DAGA LITTAFIN JAMB 2019 CIKIN HARSHEN HAUSA

KAYI DOWNLOADING JAMB SYLLABUS 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!