[[Ka Nema Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata

Home Government Issues [[Ka Nema Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata

 

Yanzu haka ofishin jakadancin kasar Amurka dake Najeriya ya bude shafinsa domin cikewa ga duk mai bukatar yin aiki dasu.

 

Ofishin Jakadancin kasar Amurka dake Najeriya shine yake lura da duk wasu al’amuran kasar a nan Najeriya.

 

Ma’aikatan da ake bukatar dauka a yanzu sun hada da:

 

  1. Mataimakin Shugaban Tsare-tsare albashinsa a shekara ya kai zunzurutun kuda sama da Miliyan Ashirin N22,000,000 da biyu.

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

  1. Kafinta, wanda yake da kwarewar aiki ta tsawon shekaru uku (3) albashinsa ya kai sama da miliyan uku a shekara N3,000,000

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Za’a rufe tsakiyar wannan watan da muke ciki na February.

 

Allah ya bada sa’a.

Rubutuka Masu Alaka:

SOCIETY FOR FAMILY HEALTH NA NEMAN MA’AIKATA

KAYAYYAKIN DA GWAMNATI ZATA BAIWA WADANDA SUKA SAMU NASARA A TSARIN P-YES

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!