Meyasa Na Fadi Jarrabawar JAMB? 002 -Arewa Asof

Home Sharfadi.com Meyasa Na Fadi Jarrabawar JAMB? 002 -Arewa Asof
Meyasa Na Fadi Jarrabawar JAMB? 002 -Arewa Asof

Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB?

Kashi Na 2

( 06-02-2019)

Shiga nan domin karanta kashi na daya

•Shin Ban iya Computer Bane?

•Shin Ban iya Karatun Bane?

•Mecece Matsalar?

Amsar Wannan Tambayar Tana Kunshe Ne a Abunda ka iya Hararowa Kai da kanka kokuma Wani wanda Yafahimci Hakikanin Matsalar ka.

Kungiyar Asof. Tadamu Matukar Damuwa Wajen Ganin Yawan Daliban Arewa Dasuke Faduwa
Jarrabawar JAMB,

Dayawa Daga Cikin Su da Asof. Ta zanta Dasu wasu Sunyi Jarrabawar JAMB so Biyu wasu So Uku wani Ma da Asof. Ta Tattauna Dashi So biyar Yayi JAMB beci Ba!

a ina Matsalar Take?

•>Matsala Ta Biyu

•Rashin Kulawa Ta iyaye ko Majibanta lamuran Dalibin:-
Komeyasa Mafi Yawa Daga Cikin iyaye Basu Cika Maida Hankali ba Wajen Abubuwan Dayashafi Karatun Yaran Su?

Wasu Sunfi Maida Hankali ne Kawai Wajen Biyawa Ya’yan Su kudaden Jarrabawar JAMB,Waec da Neco Etc.

Yakamata Musani Cewa Kanin ka ko Dan Ka ba Wai Kudi Kawai Yake Bukata Kabashi ba, yana da kyau Yasamu karfin Gwiwa a kan Abunda Yasa a Gaba Na karatu

Dakuma Sanya Kulawa Sosai, bada Gudunmawa ta Bangaren iyaye ko Yayye, Tahanyar bada Shawarwari yana Taimaka wa Sosai.

Tabbas Akwai Banbanci Sosai Idan Muka Kwatanta Da Dalibai wanda Suke Samun Kulawa Daga Yayyye da iyaye Akan Daliban da Kawai Sai de a Basu Kudi babu Wata Kulawa Ta Musamman.

•>Matsala Ta Uku

•Rashin iya Computer:-

Karancin Computer a Makarantun Sikandire Yasanya Daliban Mu Na Arewa Basu iya computer ba

wani Sai Yace Maka, shi be Taba Danna Computer ba, Abun Damuwa ne Kwarai.

Jarrabawar JAMB a Computer Akeyin ta Abune Me Sauqi Yin Jarrabawar JAMB ta Computer Amma wasu Daliban Sam Sam Basu iya ba.

Rubutuka Masu Alaka:

Menene Ban-bancin Jamb, UTME da Post UTME?

Abinda Yasa Dalibi Zaici Jamb da Post UTME amman ya Rasa Samun Admission

•Shawarwari Akan Wannan Matsalar:-

1•Yana Da kyau Dalibi Yayi Training Na Computer Basic Test

2•Yana da Kyau Dalibi Yayi Jarrabawar Gwaji ta Mock

3• Yakamata Dalibi ya kwantar da Hankalin Sa Sosai a Lokacin Domin Yayi Komai Cikin Nutsuwa

4• Dazaran Dalibi Yaga Wata Matsala Cikin Gaggawa Yakira Daya Daga Cikin invigilator din Domin Yafada Masa Matsalar Sa, ko Yanuna Masa Abunda be Gane ba.

Invigilator Sune Wanda Ake Turo Su Domin kula da Jarrabawar JAMB din,

Karku Dauka Wai Dan Hana Satar Amsa kadai Ake Turo Su A’a,

Duk wata Matsalar ku a Lokacin Jarrabawar Sune Zasu Magance Muku.

1-2•Yin CBT Training yana sawa Dalibi Yafahimci Hakikanin Abun Sosai Yanda Daga Yazo Jarrabawar baza Tabashi Wahala ba. Haka Ma Jarrabawar Gwaji ta Mock.

3-4•
Samun Nutsuwa Sosai Abune Me Muhimman Ci a yayin Yin Jarrabawar Sbd da Nutsuwa NE Kadai zaka iya Fahimtar Tambayoyin.
Sannan Dakuma yin Tambaya Akan wata Matsala.

Zamuci Gaba insha Allah.

Rubutuka Masu Alaka:

[[Kayi download]] Jamb 2019 Syllabus

Yadda Za’a Fara Jarrabawar Jamb

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!