[[Ka Duba Yanzu]] Ranar Da Za’a Rufe Register Shiga P-Yes

Home Sharfadi.com [[Ka Duba Yanzu]] Ranar Da Za’a Rufe Register Shiga P-Yes
[[Ka Duba Yanzu]] Ranar Da Za’a Rufe Register Shiga P-Yes

[[Ka Duba Yanzu]] Ranar Da Za’a Rufe Register Shiga P-Yes

 

P-Yes tsarine da gwamnatin tarayya ta samar domin samarwa al’ummar kasa aikin yi.

 

Tun a farko tsarin ya samu tasgaro a yayin cikewa ga mutane, shafin ya bada matsala sosai to irin wannan ne ya faru da shafin yana iya cigaba kuma a kowane lokaci, a jiya ma sun wallafa bayani makamancin irin wannan.

 

Yaya Ake Neman Shiga Tsarin Npower?

SHIGA NAN DOMIN DUBA YADDA AKE NEMA

Yadda Zaka Samu Activation Code na P-Yes

Kayayyakin da Gwamnatin Tarayya Zata Rabawa Wadanda Sukayi Nasara a Tsarin P-Yes

 

Yaushe Za’a Rufe Register Shiga Tsarin?

Jama’a suna ta tambaya cewa wai an rufe ko kuma yaushe ne za’a rufe tsarin.

Amsa anan shine: Ba’a rufe (register) shiga wannan tsarin ba, za’a rufe yin register ne yayin da aka fitar da sunayen da aka diba (shortlisted), har yanzu mai bukata zai iya shiga ya duba.

 

Yaushe Za’a Fitar da Sunayen Wadanda Suka Samu Nasara a Tsarin?

Za’a fitar da sunayen wadanda suka samu nasara a wannan tsarin da zarar an rufe yin register.

 

P-Yes zasu sanar a shafinsu, muma InshaAllah zamu sanar a wannan shafin.

 

Domin ka samu wadannan bayanan kayi subscribing din wannan shafin da email dinka

 

Ta Yaya Zaka Gane Cewa Kana Cikin Wadanda Sukayi Nasarar Shiga Wannan Tsarin?

Duk wanda yayi nasara cikin wannan tsarin, to P-Yes zata sanar dashi ta hanyar aika masa da sakon email (email din da kayi register dashi), sannan zasu wallafa a shafin P-Yes na Internet.

 

Note:

Domin samun bayanai irin wadannan kayi subscribing dinmu ta email.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Kungiyar Society for Family Health tana neman Ma’aikata a Nigeria

Sunayen Wadanda INEC ta Zaba Domin Yin Aikin Zabe Dasu

Yadda Zaka Mayar da Rancen Trader Moni da Ka Karba

 

Allah ya bada sa’a amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!