[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Dangote Yana Neman Ma’aikata

Home Opportunities [[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Dangote Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Dangote Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Dangote Yana Neman Ma’aikata

 

A duk sanda akayi Maganar Dangote kowa ya san magana ake ta Kudi wato na Gwamna masu kudin rana.

 

Babu bukatar yin wani bayanin dangane da kamfanin Malam Dangote, sai dai mu karfafi mutanenmu kan su gwada sa’arsu ko Allah zaisa a dace.

 

Kamfanin Malam Dangote ne yayi shelar neman ma’aikata, don haka sai muyi kokarin isarwa ga sauran ‘yan uwa.

 

Shiga nan domin duba abubuwan da suke bukata:

 

Shiga nan domin yin applying

 

Allah ya bada sa’a.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Kamfanin MainOne Yana Neman Ma’aikata

Bankin GT Yana Neman Ma’aikata

 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!