[[Ka Nema Yanzu]] Bankin GT Yana Neman Ma’aikata

Home News [[Ka Nema Yanzu]] Bankin GT Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Bankin GT Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Bankin GT Yana Neman Ma’aikata

 

 

Guarantee Trust Bank (GTB) shine bankin dake kan gaba musamman a nan Africa, yana da ma’aikata kwararru sama da dubu goma 10,000 a iya kasashen Nigeria, Gambia, Ghana, Cote d’Ivoire, Tanzania, Sierra Leone, Rwanda, Uganda, Liberia, Kenya da Tarayya Turai.

 

Bankin yana da manufofi na ganin ya samarwa da al’umma aikin yi, domin magance matsalar zaman banza.

 

A yanzu ya shirya domin bayar da horo ga masu sha’awar aiki dashi wanda daga nan zasu yi jarrabawa su dauki wadanda sukayi nasara.

 

Shiga nan domin duba abubuwan da suke bukata da kuma yin applying

Allah Ya Bada Sa’a.

 

Rubutuka Masu Alaka:

[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Mainone Yana Neman Ma’aikata

[[Kayi downloading Jamb Syllabus 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!