[[Aikin Zabe a Kano]] Sunayen Wadanda INEC Ta Diba Domin Yin Aikin Zaben Wata Mai Zuwa

Home INEC [[Aikin Zabe a Kano]] Sunayen Wadanda INEC Ta Diba Domin Yin Aikin Zaben Wata Mai Zuwa
[[Aikin Zabe a Kano]] Sunayen Wadanda INEC Ta Diba Domin Yin Aikin Zaben Wata Mai Zuwa

[[Aikin Zabe a Kano]] Sunayen Wadanda INEC Ta Diba Domin Yin Aikin Zaben Wata Mai Zuwa

 

Da yawa mutane sunata tambayar shin ko ta yaya zasu duba sunayensu da INEC ta dauka daga cikin wadanda zasuyi aikin zabe, wasu kuma an aika musu da sakon karta kwana ta waya.

 

Wannan jerin sunayen ne da INEC din ta Dauka da kuma wuraren da zasuje, sai kayi downloading ka duba sunanka:

 

Daliban Jami’ar Bayero da INEC ta Zaba

 

Daliban Jami’ar Maitama Sule da INEC ta Zaba

 

Ka shiga nan domin sauke jadawalin tsarin aikin zaben da jami’an da aka zaba zasuyi.

 

Allah ya bada sa’a.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Tantance Katin Zabenka

Yadda Ake Yin Katin Zabe

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!