[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Main One Yana Neman Ma’aikata

Home News [[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Main One Yana Neman Ma’aikata
[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Main One Yana Neman Ma’aikata

[[Ka Nema Yanzu]] Kamfanin Main One Yana Neman Ma’aikata

 

Main One daya ne daga cikin manyan kamfanunuwa dake hada-hadar yanar gizo a Nigeria, suna da tsarin aiki sosai da sosai wajen kula da ma’aikatansu.

 

Main One suna son masu dalibai masu basira da suka gama makaranta domin su daukesu aiki, zasu basu horo na kusan wata uku wanda daga nan ne zasuyi jarrabawa domin daukar wadanda sukayi nasara.

 

Shiga nan domin duba abubuwan da suke bukata, da kuma yin applying

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Samu Activating Code na P-Yes

Yadda Zaka Samu Rance N300,000 Daga Gwamnatin Tarayya

Allah ya bada sa’a.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!