[[Ka Nema Yanzu]] An Fara Sayar da Form na IJMB a Kaduna State University (Kasu) 2018/2019

Home Kaduna State University KASU [[Ka Nema Yanzu]] An Fara Sayar da Form na IJMB a Kaduna State University (Kasu) 2018/2019
[[Ka Nema Yanzu]] An Fara Sayar da Form na IJMB a Kaduna State University (Kasu) 2018/2019

[[Ka Nema Yanzu]] An Fara Sayar da Form na IJMB a Kaduna State University (Kasu) 2018/2019

 

Tuni aka fara sayar da form ga daliban dake son karatun share fagen shiga jami’a a jami’ar jihar Kaduna, bangarorin da aka fara siyar da form din sun hada da:-

 

BASIC PROGRAMMES:

·        Basic Science (English, Mathematics, Biology, Chemistry, Physics, Economic and Geography.)

·        Basic Humanities (English, Mathematics, Arabic, Economics, French, Geography, Government and Literature).

 

IJMB:

·        (A’ Level: Mathematics, Biology, Chemistry, Physics, Accounting, Business Management, Economics, Geography, Government, Literature and Sociology.

 

REMEDIAL PROGRAMMES:

·        Remedial Science (English, Mathematics, Biology, Chemistry, Physics, Economics and Geography).

·        Remedial Humanities (English, Mathematics, Economics, Geography, Government and Literature).

 

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA DALIBIN DA ZAI NEMA:

 

Basic da IJMB:

Creadit Biyar (5) ciki harda Mathematics da English.

Remedial:

Ana bukatar Creadit guda uku (3).

 

Shiga nan domin yin register

 

Ana sayar da form din Naira Dubu Biyar N5,000

 

Za’a Rufe Sayarwa cikin watan February da muke ciki.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Dalilin sa Yasa Dalibi Zaici Jarrabawar Jamb da Post UTME amman Ya Rasa Samun Admission

Duba Ranar da Za’a Rufe Register Jarrabawar Jamb

Allah ya bada sa’a.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!