Yadda Zaka Samu Activating Code na Tallafin Gwamnati na P-Yes Cikin Sauki

Home Government Issues Yadda Zaka Samu Activating Code na Tallafin Gwamnati na P-Yes Cikin Sauki
Yadda Zaka Samu Activating Code na Tallafin Gwamnati na P-Yes Cikin Sauki

Yadda Zaka Samu Activating Code na P-Yes

 

P-Yes Sabon Tsarin da Gwamnatin tarayya ta samar domin baiwa al’ummar kasa aikin yi.

Yadda Ake Shiga Tsarin P-Yes

Da yawa mutane suna yin korafin sun kasa samun Code da zasu karasa cikewa.

 

Acikin wannan bayanin na kawo bayanin yadda ake samun wannan code din cikin sauki da yadda zaka canja password dinka idan ka manta da sauran bayanai da suke da alaka da tsarin.

 

Idan baka samu code ba abinda zakayi shine ka tabbatar lamba da email din dakayi register dasu masu kyau ne wanda suke aiki, sai ka shiga wannan link din da suka ware domin yin activating ka shigar da bayananka zasu tura maka da sakon cikin mintuna goma (10) idan baka samu ba sai ka tuntubi lambobin wayar da suka bayar, sannan zaka iya sake neman activating code din.

 

Yadda Zaka Canja Password dinka:

Idan ka manta Password dinka to shima kamar facebook ne zaka shiga shafinsu sannan ka danna reset password.

 

Shiga nan domin canja password din.

 

Idan kayi register amma ka kasa yin login shima sai kaje ka canja password dinka.

 

Allah ya taimaka.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Nemi Rancen Kudi N300,00 Zuwa Sama daga Gwamnatin Tarayya

Yadda Zaka Nemi Katin Dan Kasa Ta Wayarka

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!